YA ALLAH YI SALATI BISA ANNABI MUHAMMADU DA IYALAN GIDANSA DA MATAYENSA DA DUKKAN ZURIYARSA, KAMAR YADDA KAYI SALATI BISA IYALAN GIDAN ANNABI IBRAHEEM. HAKIKA ABIN GODEWA NE, ABIN YABO.
KUMA KAYI ALBARKA BISA ANNABI MUHAMMADU DA IYALAN GIDANSA DA MATAYENSA DA DUKKAN ZURIYARSA, KAMAR YADDA KAYI ALBARKA BISA IYALAN GIDAN ANNABI IBRAHEEM. HAKIKA KAI ABIN YABO NE ABIN GODEWA.
AMEEN ALLAH SHI AMSA..
DAGA ZAUREN FIQHU (22-11-2017 03-03-1439)