miracle box kenan
Eh tabbas zaka iya flashing din waya da kanka muddin ka Fara samun ilimi akan harkar sosai. wanda a Koda yaushe mu PasuBlog bamu da burin da yafi Ganin Cewa mun koyar da Al'umma akan yadda zasu dogara da kansu ta hanyoyi daban daban wanda kana zaune zaka rika samun kudade masu yawa A yau darasin mu zeyi magana ne akan
Shin zan iya flashin din waya da kaina
Idan kuka duba darasin mu na baya mun kawo bayanai masu dumbin yawa akan harkar flashin da abubuwa da mutum yakamata ya fara tana da kafin ya shiga harkar
Shin harkar flashin nada hatsari
Eh yana da hatsari Musamman ta bangaren yadda zakai flashin din kayi shi da ka ba tare da ka fahimci yadda abin yake ba daki daki to kasani cewa completely wayar ka zata dauke ne gaba daya in kaci sa'a wani engineer din ya iya gyarama idan kuma aka samu akasin haka to ta tafi kenan sede a canza board din wayar gaba daya.
Dan haka yana da kyau ku tsaya ku nutsu wajen sauraren yadda zaku fara harkar ta flashing daki daki inde har kabi abinda muke fada ina me tabbatar ma cewa ba zaka samu wata matsala ba insha allah .
Zamuyi magana akan yadda zaku hada kayan flashin da kanku da kuma inda zaku same su
Sannan muyi magana akan yadda amfanin su yake daya bayan daya.
sannan muna da group da muka bude na whatsapp ga duk me sha'awan shiga yayi min tex a number na kamar haka
08033275102
ya nunamin cewa yana so a saka shi a group din mu
dan allah kuyi share din wannan post din zuwa wajaje da dama domin mu samu karin jama'a suma su karu
sannan muna da group da muka bude na whatsapp ga duk me sha'awan shiga yayi min tex a number na kamar haka
08033275102
ya nunamin cewa yana so a saka shi a group din mu
dan allah kuyi share din wannan post din zuwa wajaje da dama domin mu samu karin jama'a suma su karu