hakika munyi magan sosai akan yadda harkar flashing take
PIRANHA BOX
Insha allah yau muna tafe da kayayyakin flashing din waya idan mukayi magana kan flashing
- flashing na nufin canza ma waya kwakwalwarta wato operating system
kada wani ya dauka kawai kaje kayi ma waya wipe ka goge komai na kanta ka rinka cewa kayi flashing.
akwai abubuwa da dama na aikin flashin din waya to amma ya danganta daga wane mataki zaka fara
akwai flashing din wayoyi kamar su
- IPHONE
- SAMSUNG
- BLACKBERRY
- TECNO
- INFINIX
- GIONEE
- ITEL DA SAURANSU
sannan kayan flashing suna da abubuwa da dama da ake amfani dasu ta fanni daban daban a kan wayoyin ku ga su kamar haka
- MIRACLE BOX
- OCTOPUS BOX
- DRAGON BOX
- ALADING
- PIRANHA
- INFINITY BEST E.T.C
kada ku manta
muna da whasapp group da muka bude duk me bukatan shiga zeyi mana text message da sunanshi kuma ya ce mana yana son a sashi a whasapp group din mu
08033275102