Yau ina tafe muku da wani tsari ko kuma wata hanya da mutane da dama ke samun kudi Harda ni kaina sunashi Recadlx
Shi dai wato recadlx wani kasuwanci ne da masu su kamfanin ke samun kudi ta hanyar tallata ma mutane hajojin su sannan kuma su raba kason kudin ga mu mabiya wanda mu kuma amfanin shine muyi share din tallar nan zuwa shafukan mu na sada zumunta kamar su facebook, twitter, whatsapp, instagram,
Duk da de shi makasudin abunda suka fi bukata shine ya zama cewa kana da facebook da twitter account wanda facebook a kalla yanada friends guda dubu daya 1000
Sannan ya zamana cewa ba sabon account bane ya dade yakai wata shida
Bugu da kari shine su wato recadlx bawai zakazo ne kawai kayi register ka fara cin kudi bane a a dole ne ka biya kudin listinig service wato ya zamana cewa ka zama member wanda a ko da yaushe kana tare dasu shi kuma wannan listinig service din yana karewa ne duk bayan wata daya
Zaka biya ne bayan kayi register dasu
Wajajen biya shine zaka iya biya da ATM CARD OR VOUCHER
Sanan kuma duk wanda ka gayyato ya shigo cikin tsarin zaka samu #250 a matsayin ladan aikin da ka musu na janyo member
Domin yin register shiga NAN
Domin siyan voucher
Ga numbers din wa yanda aka amince musu
AGENT TEMI ON 08032146329
AGENT DAVID ON 08032660315
Dukkan su zaka iya siya a hannunsu akan naira 1500 wato dubu daya da dari biyar kwana talatin
Ga prove of payment din da aka mun