Saturday, 10 February 2018

GA KAYYAYAKIN FLASHING DIN WAYA

ASSALAM

kamar de yadda kuka riga kuka sani munyi muku alkawarin zamu baku kayayyakin amfani domin yin flashing din wayoyin da muka ambata a baya duk wanda ma be gani ba to ya duba a cikin site dinan zega bayanai akan komai na harkar 

to yaude insha alla zamu yi muku magana ne akan wani crack software  da ake kira Miracle Box

Miracle BOX 
Miracle Box  Wani software ne wanda dashi ake flashin din waya cikin sauki wanda inde ka gane mai to zaka rika abubuwa da dama bawai flashing din kawai ba harda cire ma waya password 
da kuma wasu abubuwa da dama wanda kai me aikin flashing zaka ga customers na kawo maka su
to insha allah zamu yi muku bayanai akan abinda zaka iya yi da miracle box.


hmm gaskiya abun nada wahala ammsa kuma ana samun arziki sosai dashi komai wahalar shi zamuyi kokarin ganin cewa mun saukake shi domin ku iya kuma ku karu dashi sosai 


sanan bugu da kari zamuyi kokarin ganin cewa komai mun nuna muku ne shi a video domin kufi fahimta 
dan haka inada channel wanda zan baku link din se kuyi subscribe a jiki lalle tutorial dinmu na video zasu fi yawa domin a nan ne zaku fi fahimtar komai dalla dalla 

abinda kawai muke muku tuni akan shi shine ku tabbata kunyi subscribe akan channel dinmu domin zamu rika sa tutorials kala kala daban daban 

bawai se na flashing din ba kawai harda yadda zaka samu kudi a harka ta internet 


anan ne zamu sa muku link din da zakuyi download din miracle box 

No comments:

Post a Comment