Friday, 9 February 2018

BAYANI KAN YADDA ZAKU SHIGA HARKAR FLASHING DIN WAYA

ASSALAM

YAU KAN MUNA TAFE DA BAYANI KAN YADDA ZAKU SHIGA HARKAR FLASHING DIN WAYA 


yauwa idan baku manta ba kuma kuna biye damu mun kawo  muku dalla dallah bayanai akan mene flashin

To yau insha allah ko wane bayani akan flashing ya kare zamu dunguma gaba daya ne akan yadda zakai flashin din gaba daya

kamar de yadda kuka riga kuka sani akan kayayyakin flashing din waya dole yana bukatan se kanada 

computer  
kodai laptop ko ko destop 

bayan ka tanadi komai 

zamu koma kan maganar windows wato operating system din computer din

ya zamana cewa kana amfani ne da windows 7 ultimate 32bit 




idan kuma computer dinka wani windows din ne na daban to ina me baka shawarar da ka canza shi zuwa abunda muka fada muku inde har kana son computer dinka ta dawo ta sana'a ka rinka samun kudi koko morarta 



canza windows ba wani abubane me wuya idan har baka iyaba ka kaita wajan engineer domin ya canza ma 

idan kuma kana nan kaduna ne to kamun magana na fada ma wajan da nake da shop kazo na canza ma 


idan kuma already kuna da shi to shikenan alhdlh 

kawai ku jira next post din mu da link din kayan flashing din gaba daya ku sauke su zuwa computer dinku sannan zamu yi muku tutorial akan yadda zaku rika amfani dasu dal
la dalla fatana shine allah yasa ku rinka ganewa sosai 


kuyi comment idan baku gane wani abun ba nikuma zanyi kokarin ganin na amsa muku komai




No comments:

Post a Comment