Monday, 4 December 2017

YADDA ZAKA SAMU KUDI NA AIRTIME BABU IYAKA DA MCENT BROWSER

assalamu laikum barkan mu da warhaka ,

yau inatafe da byani yadda zaka samu kudin airtime babu iyaka yayin amfani  da browser na mcent browser,

itade wannan browser yanayinta daya ne da chrome browser,

babban abun jindadi shine kana browsing kudi na taruwa kuma da yawa sosai

ina tunanin ko ku wannan abu yayi muku dadi yadda ita wanann browser tazo da wani abu na cigaba
sabanin sauran browsers din da muke amfani dasu wanda su babu


Yadda zaka samu kudi da broswer din kamar haka

yauwa wannan abune me sauki  saboda baya bukatar wani mahadi babban abunda zakayi shine
kawai

DAUKO MCENT BROSWER DAGA NAN

ze kaika playstore direct amma kabi link dina karka dauko wacca ba itaba

se ka bude kasa phone number dinka kadan jira na wani yan second zasu ma verify
idan ka gama shikenan


Yadda zakayi boost ko kuma kara samun airtime dinka

idan kanaso ka rinka samun airtime sosai dole kamaida mcent browser ta dawo ita ce babbar browser dinka komai da ita zaka rinka yi
 idan kayi haka shikenan


kuyi share dan wasu ma su karu idan baka gane ba yi comment


GA shaidan screenshots dina




No comments:

Post a Comment